iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Domin nuna godiya ga goyon bayan da cibiyar Azhar ke baiwa al'ummar Palastinu, shugaban hukumar Palasdinawa ya mika kwafin farko na masallacin Aqsa ga Sheikh Al-Azhar.
Lambar Labari: 3488027    Ranar Watsawa : 2022/10/18